Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi Ta'ala wa Barakatuhu. Al’umma masu daraja, muna gabatar muku da wannan tashar mu ta Da’awah. Muna rokonku da ku kasance tare da mu domin jin dadin fadakarwa, wa’azantarwa, da ilmantarwa. Kada ku manta ku danna subscribe domin samun sabbin bidiyon mu a koda yaushe. Muna godiya da kasancewarku tare da mu.